Isa ga babban shafi
Wasanni

Sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

Wallafawa ranar:

Bayan kawo karshen gasar kokwa karo na 37 a jihar Damagaram ko Zinder a Jamhuriyar Nijar,da dama daga cikin ma'abuta kokowa suka soma nuna damuwa tareda bukatar gani an fasalta tsarin yada ake shirya gasar a fadin kasar.Abdoulaye Issa cikin shirin Duniyar Wasanni ya duba mana halin da ake ciki.

Yan kokowa daga Jamhuriyar Nijar
Yan kokowa daga Jamhuriyar Nijar ISSOUF SANOGO/AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.