Isa ga babban shafi
Wasanni

Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da dan wasan Masar mai taka leda a kungiyar Liverpool ta Ingila, Mohamed Salah da ya lashe kyautar gwarzon dan wasan kwallon kafar Afrika na shekarar 2017 a wani kasaitaccen biki da aka gudanar a birnin Accra na Ghana.

Mohamed Salah dan asalin Masar mai taka leda a Liverpool
Mohamed Salah dan asalin Masar mai taka leda a Liverpool CRISTINA ALDEHUELA / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.