Isa ga babban shafi
Wasanni

"Hare-haren ta'addanci ya shafi ci gaban wasanni a Arewa maso Gabashin Najeriya"

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin, ya yi nazari kan yadda matsalolin tsaro suka yi tasiri wajen durkusar da harkokin wasanni a wasu jihohin Najeriya, musamman wadanda ke yankin Arewa maso Gabashin kasar.

'Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta El Kanemi Warriors yayin da suke atasaye a birnin Maiduguri. 2 ga watan Fabarairu, 2016.
'Yan wasan kungiyar kwallon kafa ta El Kanemi Warriors yayin da suke atasaye a birnin Maiduguri. 2 ga watan Fabarairu, 2016. AFP Photo/Pius Utomi Ekpei
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.