Isa ga babban shafi
Fifa-Peru

Hukumar Fifa ta sake duba hukuncin Paulo Guerrero

Kotun da’a daga hukumar kwallon kafa ta duniya Fifa ta sassauta hukuncin dakatar da Paulo Guerrero dan wasan kasar Perou na shekara daya da ta yi.

Paolo Guerrero dan wasan gaba na kungiyar kasar Peru
Paolo Guerrero dan wasan gaba na kungiyar kasar Peru Reuter/Andres Stapff
Talla

Hukumar ta bayyana cewa ta yanke hukuncin dakatar da shi na tsawon watanni shida.

A haka wannan dan wasa zai iya bugawa kasar sa ta Peru kwallo a gasar cin kofin Duniya na Rasha a shekarar 2018.

Guerrero mai shekaru 33 zai sake komawa fagen wasa daga ranar 4 ga watan Mayu shekarar 2018.

Za a soma gasar ci kofin Duniya kama daga ranar 14 yuni zuwa 15 ga watan yulin shekara badi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.