Wasanni
Bauchi: An kammala wasannin motsa jiki tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:22
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon, ya yada zango ne a jihar Bauchi don waiwaye kan yadda wasannin motsa jikin da aka shirya a tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati ya gudana.