Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 21/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 21/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Bauchi: An kammala wasannin motsa jiki tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati

Bauchi: An kammala wasannin motsa jiki tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati
 
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar. guardian.ng

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon, ya yada zango ne a jihar Bauchi don waiwaye kan yadda wasannin motsa jikin da aka shirya a tsakanin ma'aikatu da hukumomin gwamnati ya gudana.

 • Sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

  Sake fasalta tsarin kokowa a Jamhuriyar Nijar

  Bayan kawo karshen gasar kokwa karo na 37 a jihar Damagaram ko Zinder a Jamhuriyar Nijar,da dama daga cikin ma'abuta kokowa suka soma nuna damuwa tareda bukatar gani …

 • Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika

  Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika

  Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da dan wasan Masar mai taka leda a kungiyar Liverpool ta Ingila, Mohamed Salah …

 • "Hare-haren ta'addanci ya shafi ci gaban wasanni a Arewa maso Gabashin Najeriya"

  Shirin Duniyar Wasanni na wannan lokacin, ya yi nazari kan yadda matsalolin tsaro suka yi tasiri wajen durkusar da harkokin wasanni a wasu jihohin Najeriya, musamman …

 • Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

  Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

  Kasar Spain ce ta lashe kofi gasa kwallon yashi na Copa Lagos na shekarar 2017 da ta gudana a EKO ATLANTIC city da ke Lagos. Wannan dai ne karo na farko da kungiyar kasar …

 • An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

  An kammala gasar share-fagen kaka a Najeriya

  Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne game da gasar share-fagen shiga kakar wasanni da aka gudanar a jihar Kano da ke …

 • Gasar Ligue ta Jamhuriyar Nijar

  Gasar Ligue ta Jamhuriyar Nijar

  A yau shirin duniyar wasannin zai maida hankali ne akan sabon tsari ko gyaran fuskan da aka kawowa gasar yan rukuni na daya na kwallon kafa a Jamhuriyar Nijar. Hukumar …

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure