Isa ga babban shafi
Wasanni

Ana zargin Minista Dalung da kawo cikas ga harkar wasanni a Najeriya

Wallafawa ranar:

Ministan wasanni da yada al'adu na Najeriya Solmon Dalung ya musanta zargin da ke cewa daga lokacin da ya karbi ragamar jagorancin ma'aikatar ne kasar ta ke ci gaba da samun koma-baya a fagen wasanni.A cikin wannan shiri na Duniyar Wasanni tare da Abdoulaye Issa, ministan ya bayyana wasu daga cikin muhimman abubuwa na ci gaba da Najeriya ta sama a fagen wasanni karkashin jagorancinsa.

Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya
Barista Solomon Dalung mai sharhin lamurran yau da kullum a Najeriya RFI Hausa/Bashir
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.