Isa ga babban shafi
Wasanni

An fara gasar cin Mota tsakanin tsaffin 'yan Dambe a Kaduna

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar wasanni na wannan makon da AbduRahman Gambo Ahmad ke gabatarwa, ya maida hankali ne kan gasar cin mota sukutum, da aka kaddamar a jihar Kadunan Najeriya. A wannan karon dai an shirya gasar ce tsakanin tsaffin 'yan Damben da suka ajiya zare, amma aka sanya su komowa fagen daga.

Wasu 'yan Damben gargajiya yayinda suke fafatawa a jihar Kaduna.
Wasu 'yan Damben gargajiya yayinda suke fafatawa a jihar Kaduna. RFI/Aminu Sado
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.