Isa ga babban shafi
Wasanni

Nazari kan jadawalin Gasar Zakarun Nahiyar Turai

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon, yayi nazari ne, tare da tattaunawa da masana wasanni kan jadawalin gasar cin kofin zakarun kungiyoyin nahiyar turai, musamman kan kungiyoyin da ake hasashen zau taka rawar gani da wadanda ke fuskantar kalubale, da kuma dalilan da suka sabbaba hakan.

'Yan wasan kungiyar Real Madrid, masu rike da kofin gasar zakarun nahiyar turai.
'Yan wasan kungiyar Real Madrid, masu rike da kofin gasar zakarun nahiyar turai. Reuters / Carl Recine Livepic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.