Wasanni
Matsalolin da masu horar da wasan kokowa ke fuskanta a nahiyar Africa
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:10
Shirin Duniyar wasanni da Abdullahi Issa ke gabatarwa na wannan makon ya maida hankali ne kan kalubalen masu horar da wasan kokowa a nahiyar Africa.