Isa ga babban shafi
Wasanni

Real Madrid ta lashe kofin Zakarun Turai sau 12

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne kan nasarar da Real Madrid ta samu har ta lashe kofin gasar Zakarun Turai karo na 12 bayan ta doke Juventus ci 4-1 a wasan karshe da suka fafata a Cardiff a ranar Asabar.

Real Madrid ta kasance kungiya ta farko da ta lashe kofin Zakarun Turai sau biyu a jere.
Real Madrid ta kasance kungiya ta farko da ta lashe kofin Zakarun Turai sau biyu a jere. Reuters / Carl Recine Livepic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.