Isa ga babban shafi
Wasanni

Damben da Joshua ya doke Klitschko ya ja hankali

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi nazari ne kan damben da aka fafata wanda ya ja hankalin duniya inda Anthony Joshua dan asalin Najeriya ya doke Wladimir Klitschko a damben kambun IBF na duniya.

Zakaran damben boxing na duniya Anthony Joshua wanda ya doke Wladimir Klitschko a damben duniya a Wembley
Zakaran damben boxing na duniya Anthony Joshua wanda ya doke Wladimir Klitschko a damben duniya a Wembley Reuters / Andrew Couldridge
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.