Isa ga babban shafi
Wasanni

Dan Damben Zamani Boxing Anthony Joshua ya Doke Zakaran Damben Wladimir Klitschko

Dan Damben zamani boxing na kasar Birtaniya Anthony Joshua da yammacin jiya Asabar ya doke shahararren dan damben duniyan nan dan kasar Ukraine Wladimir Klitschko a gasan dambe ajin manya da aka yi a Wembley.

Anthony Joshua a gefen hagu da kuma  Wladimir Klitschko a filin damben da suka yi a Wembley
Anthony Joshua a gefen hagu da kuma Wladimir Klitschko a filin damben da suka yi a Wembley Reuters/Andrew Couldridge
Talla

Anthony Joshua ya yi nasaran doke Klitschko ne a zagaye na 11.

Wladimir Klitschko mai shekaru 41 ya sha kashi hannun Anthony Joshua mai shekaru 27 kamar yadda masu hangen nesa ta fagen wasanni suka fadi  kafin fara wannan wasa.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.