Isa ga babban shafi
Wasanni

Dalilan da ke sa wasu shahararrun 'yan kwallo na komawa Amurka da China

Wallafawa ranar:

Mafi yawa daga cikin shahrarren 'yan wasa musamman a fagen kwallon kafa, na kulla kwantaragi  domin buga wa wasu kungiyoyi da ke China ko kuma Amurka.To sai dai abin lura a nan shi ne mafi yawansu na kulla irin wannan kwantaragi ne a daidai lokacin da suka fara shiga shekarun gaf da yin ritaya daga kwallon kafa, yayin da wasu ke daukar irin wannan mataki saboda yadda taurarinsu suka fara dushewa.A cikin na wannan mako, AbdurRahman Gambo Ahmed ya yi mana dubi a game da wannan batu.

Didier Drogba, shahrarren dan wasan Cote d'Ivoire
Didier Drogba, shahrarren dan wasan Cote d'Ivoire AFP PHOTO /FREDERIC J.BROWN
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.