Isa ga babban shafi
Wasanni

Kamaru ta lashe gasar cin kofin nahiyar Afrika bayan doke Masar

Wallafawa ranar:

Shirin na Duniyar wasanni, ya yi nazari ne kan yadda gasar cin kofin nahiyar turai ya kaya, musamman wasan karshe na gasar tsakanin kasar Kamaru da Masar.

'Yan wasan Kamaru, bayan lashe kofin gasar nahiyar Afrika
'Yan wasan Kamaru, bayan lashe kofin gasar nahiyar Afrika Pierre René-Worms / RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.