Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 16/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 16/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Drogba ya shawarci Mikel ya rabu da Chelsea

media Didier Drogba, Mikel Obi da kuma Nicolas Anelka

Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Chelsea Didier Drogba, ya shawarci dan wasan tsakiya na kungiyar, kuma Kaftin in Najeriya, Mikel Obi, da ya sauya sheka daga kungiyar zuwa ta Olympic Marseille sakamakon matsalolin da yake fuskanta.

Zalika wani tsohon dan wasan kungiyar Super Eagles ta Najeriya Henry Nwoso, shi me ya bawa Mikel shawarar sauyin shekar zuwa kungiyar Marseille da ke kasar Faransa, a watan Janairu na sabuwar Shekara.

A baya kungiyar Shanghai Shenhua da ke China ta yiwa Mikel Obi tayin biyansa albashin Fan miliyan 170,000 duk sati guda idan ya amince da rattaba mata hannu kan yarjejeniyar murza leda.

Sai kuma a yanzu gashi kungiyar Marseille da ke kasar Ingila ta yiwa dan wasan tayin biyansa albashin fan 70,000 a duk sati.

A halin yanzu dai har yanzu Mikel Obi bai bugawa Chelsea wasa ko guda ba a wannan kakar, yayinda mai horar da kungiyar ya gwammance saka Nemanja Matic kdan kasar Serbia ko kuma N’Golo Kante a madadinsa.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure