Isa ga babban shafi
Wasanni

Yunkurin Fadada gasar cin kofin duniya a FIFA

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni a wannan lokaci, ya duba yunkurin fadada kasashen da ke buga gasar cin kofin duniya daga 32 zuwa 48 da hukumar FIFA ke fatan yi, kana ya kuma duba batun alkalanci a gasar Frimiyar Najeriya, tare da Nura Ado Sulaiman. A yi Sauraro Lafiya.

Shugaban hukumar kwallon kafar duniya Gianni Infantino.
Shugaban hukumar kwallon kafar duniya Gianni Infantino. REUTERS/Arnd Wiegmann
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.