Isa ga babban shafi
Wasanni

Manyan wasannin Premier a karshen mako

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan manyan wasannin da aka yi tsakanin Manchester United da Leceister City daa kuma Arsenal da Chelsea a gasar Premier ta Ingila, in da muka zanta da magoya bayan kungiyoyin jim kadan da kammala fafatawar ta ranar Asabar.

Kaften din kungiyar Manchester United, Wayne Rooney
Kaften din kungiyar Manchester United, Wayne Rooney Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.