Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ta taka rawa a gasar nakasassu a Rio

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da Najeriya ta samu a gasar nakasassu da aka gudanar a birnion Rio na Brazil, in da ta lashe lambobin yabo 12 da suka hada da zinari 8 da azurfa 2 da kuma tagulla 2.

'Yan wasan Najeriya nakasassu sun taka rawa a gasar Paralympics a Brazil
'Yan wasan Najeriya nakasassu sun taka rawa a gasar Paralympics a Brazil REUTERS/Pilar Olivares
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.