Isa ga babban shafi
Wasanni

Joe Hart zai koma Torino

A yau talata za a gwada lafiyar Mai tsaron raga Manchester City, Joe Hart, a kulob din Torino na Seria A, da City ke shirin baiwa aronsa.

Joe Hart zai koma Torino
Joe Hart zai koma Torino Reuters
Talla

Kungiyar kwallon kafar ta bashi daman barin Ingila tun jiya litinni zuwa Italiya.

Hart, mai shekaru 29, Kocin City Pep Guardiola ya bashi daman tafiya duk inda yake so.

Zuwa 31 ga watan Agusta da za a rufe kasuwar cinikin ‘yan wasanni, ake saran a kamala kula kwantiragi da dan wasan da zai tsarewa Ingila raga a ranar lahadi

A makon daya gabata, Kocin Everton Ronald Koeman, yayi watsi da rade-rade da akeyi cewa Hart zai koma kungiyarsa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.