Isa ga babban shafi
Olympics

Brazil ta lashe zinari a Rio

Kasar Brazil ta lashe zinare karo na farko a gasar Olympics, bayan ta doke Jamus da ci 5-4 a bugun Fenareti.

Brazil ta lashe zinari a Rio
Brazil ta lashe zinari a Rio AFP/Yasuyoshi Chiba
Talla

Golan Brazil Weverton ne ya kade bugun karshe da Jamus ta yi, yayin da Neymar ya jefa kwallon karshe a ragar Jamus, bayan tashi da kunan doki, abin da ya kai ga bugun Fenareti.

Jamus dai ta yashi da azurfa, Najeriya kuma ta kasance ta uku ta samu tagullu bayan ta lallasa Honduras da ci 3-2.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.