Isa ga babban shafi

Rio Olympics 2016

Chanzawa ranar: 10/08/2016 - 12:00

Za a soma wasannin Olympic na 2016 a birnin Rio de Janeiro na Brazil daga ranar 5 ga Agusta zuwa 21 ga Agustan 2016. ‘Yan wasa 10,500 daga kasashe 206 za su fafata a wasanni 28. A bana ne Kosovo da Sudan ta Kudu suka fara shiga wasannin da aka soma 1896. Sannan akwai tawagar ‘Yan gudun hijira a bana. Sai dai za a yi wasannin ne cikin fargabar cutar Zika da ta bazu a kasashen kudancin Amurka.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.