Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya za ta hadu da Kamaru da Algeria

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan jawadalin da hukumar kwallon kafa ta duniya ta fitar na gasar neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya da za  a gudanar a Rasha. A nahiyar Afrika, Najeriya da Kamaru da Algeria aka hada a rukunin B yayin da aka sanya Zambia ta zamo cikin ta hudunsu.

Tawagar Super Eagles ta Najeriya
Tawagar Super Eagles ta Najeriya AFP/Javier Soriano
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.