Isa ga babban shafi
Wasanni

Kwankwadon kwayoyi tsakanin 'yan wasa

Wallafawa ranar:

Shirin duniyar wasanni na wannan makon tare da Abdurrahman Gambo Ahmad na tattauna ne akan matsalar kwankwadon kwayoyin kara kuzari tsakanin 'yan wasa musamman masu guje-guje da tsalle-tsalle yayin da hukumomin da ke da ruwa da tsaki ke ci gaba da kokarin ganin sun kawar da matsalar baki daya a duniyar wasanni.

Ana zargin Rasha da Kenya da mara wa 'yan wasaus baya wajen shan kwayoyin domin su lashe gasa daban daban
Ana zargin Rasha da Kenya da mara wa 'yan wasaus baya wajen shan kwayoyin domin su lashe gasa daban daban FRANCK FIFE / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.