Isa ga babban shafi
Wasanni

Rikici ya mamaye gasar Euro a Faransa

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna ne game da Gasar Cin kofin Turai da ake gudanarwa a Faransa. shrin ya dibi ga yadda wasannin ke gudana, musamman rikici da ya mamaye wasannin tsakanin magoya bayan wasu kasashen.

Magoya bayan Rasha da Ingila sun yi rikici da juna a gasar cin kofin Turai a Faransa
Magoya bayan Rasha da Ingila sun yi rikici da juna a gasar cin kofin Turai a Faransa REUTERS/Yves Herman Livepic
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.