Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 27/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 27/03 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 27/03 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 27/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/03 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/03 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 27/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 27/03 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 24/03 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 26/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 26/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 24/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Gasar cin Kofin Turai 2016

article Euro 2016, a Faransa ( AP / JPP )

Wannan ne karo na 15 da za a gudanar da gasar Cin kofin Turai a Faransa a 2016 wanda hukumar kwallon Turai UEFA ke shiryawa. Za a soma gasar ne daga ranar 10 ga watan Yuni zuwa 10 ga Yuli. Wannan ne karon farko da kungiyoyi 24 za su fafata a gasar sabanin 16. Za a gudanar da wasannin ne cikin fargabar tsaro a biranen Paris da Lens da Lille da Lyon da Marseille da Nice da Saint Denis da Saint Etienne da Toulouse da kuma Bordeaux.

all_reports_link

Rubutattun labarai na baya-baya

 • Mai horar da kungiyar PSG ya soki salon alkalin wasa

  Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Paris St Germain Unai Emery ya bayyana bacin ransa kan salon yadda ‘yan wasansa suka fafata wasan da…

 • An nada Allardyce a matsayin kocin Ingila

  A yau jumma’a hukumar kwallon kafar Ingila ta tabbatar da Sam Allardyce a matsayin sabon kocin da zai ci gaba da horar da tawagar kasar.

 • Allardyce zai zama kocin Ingila

  Nan da sa’o’i 24 hukumar kwallon Ingila za ta tabbatar da kocin Sunderland Sam Allardyce a matsayin sabon mai horar da ‘yan wasan kasar.

 • Ronaldo da Bale na cikin 'yan takarar gwarzon UEFA

  Gwarzon dan wasan Portugal Christiano Ronaldo da abokinsa  a Real Madrid, Gareth Bale na kan gaba cikin sunayen zaratan ‘yan wasan…

 • Portugal ta lashe kofin Turai

  ‘Yan wasan Portugal sun samu kyakkyawar tarba a Lisbon bayan sun isa gida a yau Litinin, sakamakon nasarar da suka samu na lashe kofin…

 • Griezmann ne gwarzon Dan wasa a gasar Euro 2016

  Dan wasan Atletico Madrid Antoine Griezmann na Faransa ne aka ba kyautar gwarzon dan wasa a gasar cin kofin Turai da aka kammala a jiya…

 • Portugal ta ci kofin nahiyar Turai

  Portugal ta yi nasarar lashe kofin Turai a karo na farko a tarihin kasar bayan dan wasanta Eder ya jefa kwallo daya tilo da ya baiwa kasar…

Dukkanin rubutattun labarai
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure