Isa ga babban shafi
Wasanni

Wood zai buga gasar US Open

Shahararren dan wasan kwallon lambu da ake kira Golf a turance, Tiger Wood ya yi rajista domin buga gasar US Open.

Tiger Wood, dan wasan kwallon lambu.
Tiger Wood, dan wasan kwallon lambu. REUTERS/Aaron Josefczyk
Talla

Wood ya yi fama da matsalar ciwon baya kuma tun a watan Aprilun bara, raban da ya buga wata gasa.

Yanzu haka dan wasan ya warke daga ciwon bayan .

Ko a shekarar da ta gabata, sai da Wood ya yi rajista domin buga gasar US Open amma ya janye sakamakon ciwon bayan da ya addabe shi.

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.