Isa ga babban shafi
Wasanni

An yi tseren gudun Marathon na farko a Lagos

Wallafawa ranar:

An gudanar da tseren gudun Marathon a jihar Lagos dake tarrayar Najeriya ranar 7 ga watan Fabrairu shekarar 2016.Gangamin da ya hada duban dubatar masu sha'awar  tseren Marathon maza da mata kamar dai yadda za kuji a shirin Duniyar wasani tareda Ramatu Garba baba.

Tseren Gudun Marathon
Tseren Gudun Marathon REUTERS/Noor Khamis
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.