Isa ga babban shafi
Wasanni

Ramires na Chelsea ya koma Jiangsu Suning na China

Dan wasan tsakiya kuma dan asalin kasar Brazil, Ramires ya koma ci gaba da taka leda a club din Jiangsu Suning na kasar China daga Chelsea akan kudin da aka rawaito cewa ya kai dalar Amurka miliyan 35.

Ramires ya koma Jiangsu Suning daga Chelsea akan Pam miliyan 25
Ramires ya koma Jiangsu Suning daga Chelsea akan Pam miliyan 25 africasports
Talla

Kungiyar Chelsea ta tabbatar cewa dan wasan mai shekru 28 ya koma Club din na China akan kwantiragin din-din-din amma ba ta fadi adadin kukdin da aka cimma yarjejeniyar ba.

Jaridun Birtaniya dai sun rawaito cewa an kulla kwantiragin ne akan Pam miliyan 25.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.