Isa ga babban shafi
Wasanni

'Yan wasan Arsenal na da rauni-Keane

A yayin da kungiyar kwallon kafa ta Mannchester United ke shirn kai ziyara filin wasa na Emirates domin fafatawa da Arsenal a ranar lahadi, tsohon Kyaften din Manchester United , Roy Keane ya caccaki Arsenal, inda ya ce 'yan wasanta suna da rauuni matuka.

A ranar lahadi ne Arsenal za ta kara da Manchester United a Emirates.
A ranar lahadi ne Arsenal za ta kara da Manchester United a Emirates.
Talla

Kuma ya ce suna nana wadansu dabi’u dake bayyana cewa kamar basu da shugabanni.

Arsenal dai bata burge Keane ba a wasan da Olympiakos ta doke ta da ci 3-2 a ranar talata a gasar cin kofin zakarun Turai, lamarin dake barazana a gareta dangane da kaiwa ga gaci a gasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.