Isa ga babban shafi
Wasanni

Zabaleta na Manchester City ba zai buga wasa ba na wata guda

Dan wasan baya na Manchester City Pablo Zabaleta ba zai samu damar bugawa kungiyar wasa ba har nanda wata guda sakamakon raunin da ya samu a gwiwar kafarsa kamar yadda Manuel Pellegrini, mai horar da kungiyar ya sanar a yau jumma’a.

Pablo Zabaleta
Pablo Zabaleta REUTERS/Dylan Martinez
Talla

Tun da aka shiga sabon kakar wasanni, Zabaleta mai shekaru 30 kuma dan asalin kasar Argentina, bai buga wa Man City wasa ba bayan an bashi hutu na wani dan lokaci yayin da kuma ya yi rauni a jiya a lokacin da yake atisaye

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.