Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar La liga ta Spain a bana

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya yi bayani ne game da gasar La liga ta Spain daya daga cikin manyan gasar Turai da ke jan hankalin duniya da za a soma a ranar 21 ga watan Agusta. Shirin ya ji ra’ayin magoya bayan Barcelona da Real Madrid da Atletico Madrid manyan kungiyoyin kwallon kafa a gasar.

Mario Suarez na Atletico yana gumurzu da Cristiano Ronaldo  na Real Madrid a Bernabeu stadium
Mario Suarez na Atletico yana gumurzu da Cristiano Ronaldo na Real Madrid a Bernabeu stadium REUTERS/Sergio Perez
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.