Isa ga babban shafi
Wasanni

An buda kakar wasanni a Ingila da Faransa

Wallafawa ranar:

A kasashen Ingila da Faransa, an buda kakar wasannin gasar Premier na wannan shekara. Kuma Awwal Janyau ya yi mana dubi a game da yadda ma'abota kwallon kafa a Najeriya suka ga yadda aka fara wasannin na bana musamman ma a Ingila.

Tambarin gasar Premier a Ingila
Tambarin gasar Premier a Ingila
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.