Isa ga babban shafi
Tour de France

Froome ya lashe Tour de France

Dan tseren keken Birtaniya Chris Froome shi ne ya lashe gasar tseren keke ta Tour de France da aka kammala a jiya Lahadi, kuma wannan ne karo na biyu da ya lashe doruwar riga bayan ya lashe gasar a 2013.

Christopher Froome na Kungiyar Sky ya lashe Tour de France karo na biyu
Christopher Froome na Kungiyar Sky ya lashe Tour de France karo na biyu REUTERS/Benoit Tessier
Talla

Dan wasan na kungiyar Sky dai ya sha zargi kan shan kwayu ma su kuzari

A mataki na 14 dan wasan ya ce wasu ‘Yan kallo sun watsa masa fitsari akan zargin da suke ma sa yana shan kwaya don samun kuzari,

An dade dai ana zargin ‘yan tseren keke da Matsalar kwankwadar kwayu, Sai dai wasu na ganin an samu tsabta a gasar sabanin shekarun baya inda har aka karbe wa Lance Armstrong nasarorinsa guda 7 da ya samu a gasar Tour de France.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.