Isa ga babban shafi
Wasanni

Oliseh ne zai horar da Super Eagles

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya ji ra’ayin ‘Yan Najeriya ne game da zaben tsohon kaftin na Super Ealges Sunday Oliseh a matsayin wanda zai gaji Stephen Keshi. Shin Ko Sunday Oliseh ya cancanci zama kocin Super Eagles na Najeriya? Shirin ya kuma diba matsalolin ci gaban kwallon kafa a Najeriya.

Sunday Oliseh Tsohon Kaftin na Super Eagles na Najeriya
Sunday Oliseh Tsohon Kaftin na Super Eagles na Najeriya FIFA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.