Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Yaya Toure zai fice City

Yaya Toure na Cote d’Ivoire ya ki amincewa ya fara tattaunawa da Manchester City game da makomarsa a kugniyar. Wakilin gwarzon dan wasan na Afrika Dimitri Seluk ya ce yana da tabbacin Yaya Toure zai fice Manchester City idan an kammala kaka duk da cewa kwangilar shi zata karo karshe ne a 2017.

Yaya Touré na Manchester City.
Yaya Touré na Manchester City. Reuters / Carl Recine Livepic
Talla

Toure dai ya bayyana damuwa akan yadda Manchester City ta ki taya shi murnar bikin haihuwarsa.

Rahotanni na cewa Inter Milan da PSG na cikin manyan kungiyoyin da ke neman dan wasan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.