Isa ga babban shafi
Wasanni

Wasanni: shirin shiga zagayen kusa da na karshe

Wallafawa ranar:

Shirin Duniya Wanni na wannan mako tare da Mahmud Lalo, ya mayar da hankali kan kasashen da suka samu nasarar zuwa zagayen kusa da na karshe a gasar neman kofin duniya na kwallon kafa da ke gudana yanzu haka a kasar Brazil

Dan wasan Brazil, David Luiz
Dan wasan Brazil, David Luiz
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.