Isa ga babban shafi
Faransa

League 1: Lyon ta doke PSG

Lyon ta doke PSG ci 1-0 a gasar league 1 ta Faransa, wanda hakan ya jinkirta wa kungiyar lashe kofin gasar a bana. Wannan ne karo na biyu da aka samu galabar PSG a bana bayan Chelsea ta yi waje da ita a gasar zakarun Turai.

'Yan wasan Lyon suna murnar doke PSG a gasar League 1
'Yan wasan Lyon suna murnar doke PSG a gasar League 1 REUTERS/Robert Pratta
Talla

Yanzu maki 10 ne tazara tsakanin PSG da Monaco, a teburin League 1, kuma saura wasanni 5 yanzu a kammala gasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.