Isa ga babban shafi
Wasanni

PSG ta yi nasara a karawar da ta yi da Nantes ci 5 da nema

A gasar Ligue 1 ta kasar Faransa kuwa PSG ta lallasa Nantes ne a karawar da suka yi a jiya ci 5 da nema, lamarin da ya bai wa wannan club damar ci gaba da jagorantar teburin gasar ta Faransa.

Dan wasan PSG, Edinson Cavani.
Dan wasan PSG, Edinson Cavani. REUTERS/Charles Platiau
Talla

A yanzu dai PSG na da tazarar maki 5 tsakaninta da Monaco wadda ke a matsayin ta biyu, ko kuma maki 10 a tsakaninta da Lille da ke rike da matsayi na uku akan teburin gasar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.