Isa ga babban shafi
Tennis

Murray da Djokovic da Nadal sun haska a Monte Carlo

Andy Murray na Birtaniya ya doke Edouard Roger-Vasselin ci 6-1 6-4. Yanzu kuma A zagaye na uku Murray zai kara ne Stanislas Wawrinka a gasar Monte Carlo da ake gudanarwa. Novak Djokovic ma ya tsallake zuwa zagaye na uku bayan ya doke dan wasna Rasha Mikhail Youzhny.

Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya
Dan wasan Tennis Andy Murray na Birtaniya © Reuters
Talla

Rafael Nadal kuma ya lallasa Marinko Matosevic ci 6-1 6-2 wanda ya ba shi damar buga wasanni 43 ba tare da samun galabar shi ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.