Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Geremi ya yaba da komarwa Eto'o cikin ‘Yan wasan Kamaru

media Dan wasan Kamaru Samuel Eto'o. Reuters

Tsohon dan wasan kasar Kamaru, da Real Madrid da kuma Chelsea, Geremi ya ce lallai dawowar Samuel Eto'o cikin ‘Yan wasan kasar ta Kamaru zai karawa ‘Yan wasan kwarin gwiwa.

Geremi ya kara da cewa shawarar da Eto ya yi na dawowa cikin ‘Yan wasan, yana dai dai da sadaukar da kai ga kasarsa, wanda kuma haka ake so dan wasa ya dinga yi a kowane lokaci, idan har yana so ya samu nasara.
 

Idan za a iya tunawa, a watannin da su ka gabata, Eto'o ya yi
wa kasarsa bore, inda ya ce ba zai kara buga mata wasa ba bayan an zarge shi da tunzura ‘Yan wasan kasar, su yi bore akan wasu kudadensu daba a biya su ba.
 

A kuma satin day a gabata ne Eto'o ya bayyana cewa ya huce zai kuma dawo bugawa kasartasa wasa.

A watan dai daya gabata ne, kasar ta Kamaru ta sha kayi a hanun kasar Cape Verde da ci 2-0 a wasannin fidda gwanayen cin kofin nahiyar Afrika.

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure