Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Drogba ya haska a Shanghai Shenhua

Didier Drogba na Cote d’Ivoire ya zira kwallo farko a haskawar shi ta farko a kungiyar Shanghai Shenhua ta kasar China, wasan da aka tashi kunnen doki ci 1-1 da kungiyar Guangzhou. An fara wasan ne ba tare da Drogba ba amma bayan sako shi ya barkewa Shenhua kwallonta da Guangzhou ta zira a raga.

Nicolas Anelka da Didier Drogba a lokacin da suke horo a kungiyar Shenghai Shenhua.
Nicolas Anelka da Didier Drogba a lokacin da suke horo a kungiyar Shenghai Shenhua. REUTERS/Aly Song
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.