Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

Equatorial Guinea ta tsallake zuwa Quarter Final

Kasar Equatorial Guinea ta tsallake zuwa quarter final bayan ta doke Senegal ci 2-1 a gasar cin kofin Afrika. Yanzu haka kasar tana da yawan maki 6, a rukuninsu na A. wasa tsakanin Zambia da Libya an tashi ne ci 2-2.

Magoya bayan kasar Equatorial Guinea suna murnan lashe wasansu a birnin Bata
Magoya bayan kasar Equatorial Guinea suna murnan lashe wasansu a birnin Bata REUTERS/Amr Abdallah Dalsh
Talla

Sai dai an samu tsaiku kafin fara wasan saboda ruwan sama da aka tabka. Kuma ruwan saman ne yasa ‘yan wasan yin kwallo cikin ruwa da ya yi kwance a cikin fili.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.