Isa ga babban shafi
Wassani

Wassanni:an dage kwamballar kwollon kwondo daga Cote-D'Ivoire

Hukumar kwallon kafa ta kasar Tarrayar Najeriya,za ta shigar da kara a gaban hukumar kwallo ta duniya FIFA.Wanan kuma sabili da ba a sanar da ita ba,cewa an dage wassar da yan Najeriya za su yi da wassu kasashe na Amurka da su hada da : Mexico,Panama ,Costa Rica.Sai da su ka kulle kayen su, su ka sabka a Dallas da ke yankin kudancin Amurka kanan aka ce masu an dage wasssar da sati 2.Kasar Cote-D’Ivoire, da ya kamata ta doki nauyin gudanar da kwamballar kwallon kwondo ta kasashen Afrika ,ta maza zalla ,a yau babban magatakar na hukumar kwallon kwondo ta kasar, ya sanar da cewa ganin yadda lamura ke gudana, wassar ba za gudana ba a cikin kasar .A ranar 10 ga watan gobe ne za a zaben kasar da za ta dokar nauyin gudanar da wassar.Angola da Madagascar ne yan takara.A wassar cin koffin African Confederation-wato Confederation Africaine, zagaye na farko,ga wassu daga cikin sakamakon da ya samu :AS Real ta Mali na da 0 ita kuma Tevragh ta Moritaniya na da daya 1.Inter Star ta Burundi 1 Missile ta Gabon 4.Sahel Sporting Club ta kasar Jumhuriyar Nijar 4 Dynamic ta Togo 2.Ashanti Gold ta Ghana ta gane Sewe San Pedro ta Cote -D’Ivoire de ci 2 da 0. A kasar France,cikin kaida,kungiyoyi 5 ne za su zuwa cin koffin kasar da su ka hada da Lille ,Marseille,Rennes,Paris Saint- German da kuma Lyon. 

Wassar kwallon kwando ,shugaban kasar Amurka na tabawa
Wassar kwallon kwando ,shugaban kasar Amurka na tabawa Photo : Emmanuel Dunand/AFP
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.