Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 23/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Wasanni

Wasannin Yau

media Alexis Palisson dan wassar zari-rugar kasar Franshi.

Hukumar kwallon kafa ta kasar Turkiya, ta haramta shiga dukan wani hilin wasar kwallon kafa da mabusar nan da ake kira VUVUZELA.

Jakadan Amurika da na Britaniya a kasar Tajikistan sun tsumduma cikin ruwa ,a gaban dumbin jama’a yan kallo,a kan wata garda da su ka yi kan wassar kwallo da ta gudana tsakanin kasashen a gasar cinkoffi na duniuya a ranar 12 gawatan Yuni inda suka yi 1 da 1.

A gasar cin koffin kasar Franshi Kungiyar kwallo ta Marseille da ke rike da koffin za ta karawa da Caennais ita kumaLyon da ta kassance kishiyar Marseille zata karawa da Monaco ,ranar assabar da lahadi ne za tajka ledar.

Yan wasa kasar ta Franshi guda 5 ne za su gurfana a gabankomitin ladabtarwa dangance da yajin kin mutsa jiki a lokacinwassar cinkoffin duniya a kasar Afrikata kudu.
Sun hada da :
1- Patrice Evra, Nicolas Anelka, Franck Ribéry, Eric Abidal et Jérémy Toulalan.
 

 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure