Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

An gano wani bangare na jirgin saman Malaysia da ya bace dauke da mutane 239

Wallafawa ranar:

A makon da ya kawo karshe ne masu bincike a kamfanin kera jiragen saman na Airbus a Toulouse da ke Faransa, sun ce sashen jirgin da aka gano a tsibirin Reunion ga alamu na jirigin Malyasia ne MH370 wanda ya bace dauke da mutane 239 a cikinsa tun cikin watan maris na shekara ta 2014. 

Jami'an tsaron Faransa na duba sashen wani jirgi da aka gani gabar ruwan tsibirin Saint-Andre, a tekun India
Jami'an tsaron Faransa na duba sashen wani jirgi da aka gani gabar ruwan tsibirin Saint-Andre, a tekun India REUTERS/Zinfos974/Prisca Bigot
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.