Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/02 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 22/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 22/02 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/02 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/02 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Ba mafita ga London, « face ficewa daga tarayyar turai ko ba yarjejeniya " (Johnson)

media Firayi ministan Birtaniya Boris Johnson, a taron jam'iyarsa tamasu tsatsauran ra'ayi a Manchester 30 satumba 2019. REUTERS/Henry Nicholls

A yau laraba Faraministan Britaniya Boris Johnson a ya kara matsa kaimi ga kungiyar tarayyar turai, tare da barazanr cewa, kasarsa na shirye ta fice daga kungiyar tarayyar turai ko da yarjejeniya kobabu, a ranar 31 ga watanan wata na Oktoba da muke ciki idan kungiyar ta yi watsi shirin ficewar da gwamnatin ta London ta gabatar mata.

Bayan zuwansa kan karagar mulki a karshen watan yulin da ya gabata, tare da alkawalin ganin ko ta halin ya ya sai ya bambare Britaniya daga cikin hadakar kasashen turai, shugaban gwanatin mai tsatsauran ra’ayi ya bayyana aniyar gabatar da shawarwarinsa a birnin Bruxelles, shawarwarin da ya ce na gaskiya da amfani ga kasashen na turai.

Mr Jonson dake jawabi a wajen taron shekara shekara na jam’iyarsa ta masa tsatsauran ra’ayi a Manchester arewa maso yammacin kasar Ingla, Ya ce Britaniya na da hanyoyin samun mafita don haka yana tsammanin abukansu na turai za su fahimci haka, suma a samu mafita daga nasu bagaren

Sabanin haka kuma pm na Brtaniya bai shiga raba daya biyu ba, ya yi barazanar cewa, matsawar aka yi watsi da shawarwarin da kasarsa za ta gabatar a ranar 31 ga wannan wata na satomba da muke ciki tokuwa babu makawa kasar ta britaniya zatashura takalmanta ta fice ba tare da yarjejeniya ba, al’amarin da zai iya zama mummunan koma bayan ga kasuwar hanayen jari ta birnin Landon

Manufar wannan sabon ta yi dai shine, domin kaucewa ficewar bagatatan, da za ta iya jawo cecekuce kan iyakar yankin Irland, akarin da ake na kawo karshen wannan jerangangiya da aka share tsawon shekaru 3 da ta jefa Brtaniya a cikin makeken rikicin siyasa mai girma

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure