Isa ga babban shafi
Amurka

Dan bindiga ya bude wuta kan taron bajakolin abinci

Wani Dan Bindiga a Amurka ya bude wuta kan mai uwa da wabi wajen wani bikin bajekolin abinci dake gudana a Jihar California, yayin da aka tabbatar da mutuwar mutane 3.

Filin bajakolin abincin da ke gudana a Jihar California da dan bindiga ya budewa mahalarta wuta.
Filin bajakolin abincin da ke gudana a Jihar California da dan bindiga ya budewa mahalarta wuta. AFP
Talla

Hotunan bidiyon da tashar talabijin din NBC ta nuna na dauke da yadda mutane suka ranta a na kare domin tsira da rayukan su daga wajen bikin dake kudu maso gabashin San Jose.

Wata shaidar gani da ido Julissa Contreras ta bayyana cewar wami matashi farar fata ne dake dauke da bindigar ya bude wuta.

Shugaba Donald Trump ya bayyana cewar jami’an tsaro ba suyi nasarar kama dan bindigar ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.