Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

AbdulHakeem Garba Funtua kan zaben sabon Fira Ministan kasar Birtaniya

AbdulHakeem Garba Funtua kan zaben sabon Fira Ministan kasar Birtaniya
 
Sabon Fira Ministan kasar Birtaniya. REUTERS/Toby Melville

Kamar yadda kuka ji a cikin labaran duniya, Jam’iyyar Conservative da ke Birtaniya, ta zabi Boris Johnson a matsayin sabon shugaba, wanda zai maye gurbin Theresa May a matsayin Firaminista.

Boris Johnson ya samu kuri’u 92,153, yayin da abokin takarar sa Jeremy Hunt ya samu 46,565.

Johnson ya sha alwashin kammala fitar da kasar daga kungiyar Turai ranar 31 ga watan Oktoba mai zuwa.

Dangane da kalubalen da ke gabansa, mun tattauna da Dr AbdulHakeem Garba Funtua kuma ga tsokacin da yayi akai.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Amb. Kwande kan ganawar Buhari da Firaministar Birtaniya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Dr Abdulhakeen Garba kan zargin Birtaniya da Faransa wajen haddasa rikicin Libya

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Mustafa Usuji kan dokar daidaita ayyukan kungiyoyi masu zaman kan su da majalisar dokokin Najeriya ke shirin yi

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure