Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 15/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 15/11 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 15/11 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 15/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Turai

Ba zan yi ritaya yanzu ba - Ronaldo

media Cristiano Ronaldo dan wasan Juventus da Portugal REUTERS/Massimo Pinca

Cristiano Ronaldo ya zake cewa ba shi da niyyar yin murabus daga harkar kwallon kafa a yanzu, bayan ya taimaka wa tawagar kasarsa ta Portugal lashe kofin gasar lig na manyan tawagogin kasashen Turai na farko, wato Nations League a ranar Lahadi.

Ronaldo dan shekara 34 bai taka rawar gani a wasan karshe mara armashi da ya gudana tsakanin Porutgal da Netherlands a garin Porto ba, wasan da Portugal ta doke Netherlands da ci daya mai ban haushi, kwallon da Goncalo Guede ya ci.

Amma bayan ya dan jingine murza wa kasarsa tamaula har aka gama matakin rukuni na gasar, Ronaldo ya dawo ya taka gagarumar rawa wajen kai kasarsa wasan karshe na gasar, bayan ya ci kwallaye uku rigis a wasan kusa da na karshe da Portugal ta barje gumi da Switzerland.

Duk da ‘yan wasa matasa masu hazaka a tawagar Portugal kamar su Bernado Silva na Manchester City, Ronaldo yana da niyyar ci gaba da taka leda a tawagar har zuwa lokacin da zata kare kanbunta a shekara mai zuwa.

Wannan nasarar da Portugal ta samu a ranar Lahadi ta yi wa Ronaldo dadi kasancewar shine dan wasa daya tilo da ya rage cikin ‘yan wasan tawagar kasar da ta sha kashi a hannun Greece a wasan karshe na gasar cin kofin nahiyar Turai a 2004.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure